Manuel Torres
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 25 Mayu 1995 (30 shekaru) |
| ƙasa | Mexico |
| Sana'a | |
| Sana'a |
mixed martial arts fighter (en) |
Manuel Roberto Torres Cano (an haife shi a watan Maris 30, 1995) kwararren dan wasan kokuwa ne na Mexico wanda ya fafata a rukunin lightweight na Gasar Kokuwa ta Duniya (UFC).[1]
Wasan kokuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Farkon aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara aikinsa na MMA a matakin ƙwararrun a cikin watan Mayun 2014 kuma, a cikin shekaru huɗu masu zuwa, ya ajiye tarihi na wanda ba'a taba cin galaba a kansa ba 8-0. Wasan sa na farko shine nasarar da ya samu na doke abokin fadarsa wato Ever Alvarado a zagaye na farko a WBS 2 World Best Gladiators.[2]
A ranar 3 ga Nuwamba, 2018, Torres ya fadi a tarihin nasarar sa ga Mahatma Garcia mai salon fada na Hardcore Fighter 3 ta hanyar sallamawa bayan bayan an shake shi da kafa.[3]
Torres ya kara da Kolton Englund a ranar 26 ga Oktoba, 2021, a karo na biyar na DWCS. Ya ci nasara ta hanyar doke sa (TKO) a zagaye na farko kuma ya sami kwangila da UFC.[4]
Gasar Fadar Fidda Gwani
[gyara sashe | gyara masomin]Torres ya fara wasan sa na talla da Frank Camacho a ranar 14 ga Mayu, 2022, a gasar UFC on ESPN 36.[5] Ya ci nasara ta hanyar doke shi (TKO) a zagaye na biyu.[6] Wannan Nasarar ta sa an bashi lambar yabo na Fada na Musamman na Daren (Performance of the Night Award).[7]
An shirya cewa Torres zai gwabza da Trey Ogden a ranar 25 ga Maris, 2023, a gasar UFC on ESPN 43.[8] Ko yaya, an soke faɗan a washe garin ranar saboda Torres yana fama da matsalar rashin lafiya.[9]
Torres ya fuskanci Nikolas Motta a ranar 17 ga Yuni, 2023, a gasar UFC on ESPN 47.[10] Ya yi nasara ta hanyar doke abokin fadarsa bayan ya yi wa Motta bugu da gwiwar hannu a zagayen farko.[11][12] Wannan nasarar ta ba shi daraja ta biyu na Wasa na Musamman na Daren.[13]
Torres ya fuskanci Chris Duncan a ranar 24 ga Fabrairu, 2024, a UFC Fight Night 237.[14] Ya ci nasara a fadan ta hanyar mika wuya a zagaye na farko. Wannan nasara ta ba shi damar lashe kyauta Wasa na Musamman na Daren a shekara ta uku a jere.[15]
Torres ya gwabza da Ignacio Bahamones a ranar 14 ga Satumba, 2024, a UFC 306.[16] Ya yi rashin nasara ta hanyar TKO a zagaye na farko.[17]
Torres ya kara da Drew Dober a ranar 29 ga Maris, 2025, a UFC akan ESPN 64.[18] Ya ci nasara ta hanyar TKO a zagaye na farko.[19] Wannan nasara ta ba shi damar lashe kyauta Wasa na Musamman na Daren a shekara ta hudu a jere.[20]
Gasar zakarun Turai da nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]- Gasar Gwagwarmaya ta Ƙarshe
- Ayyukan Dare vs. Frank Camacho, Nikolas Motta, Chris Duncan, Drew Dober
Rubuce-rubucen zane-zane
[gyara sashe | gyara masomin]| 19 matches | 16 wins | 3 losses |
| By knockout | 8 | 1 |
| By submission | 7 | 2 |
| By decision | 1 | 0 |
| Res. | Record | Opponent | Method | Event | Date | Round | Time | Location | Notes |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Win | 16–3 | Drew Dober | TKO (punches) | UFC on ESPN: Moreno vs. Erceg |
|
1 | 1:45 | Mexico City, Mexico | Performance of the Night. |
| Loss | 15–3 | Ignacio Bahamondes | TKO (punches) | UFC 306 |
|
1 | 4:02 | Las Vegas, Nevada, United States | |
| Win | 15–2 | Chris Duncan | Submission (rear-naked choke) | UFC Fight Night: Moreno vs. Royval 2 |
|
1 | 1:46 | Mexico City, Mexico | Performance of the Night. |
| Win | 14–2 | Nikolas Motta | KO (elbow) | UFC on ESPN: Vettori vs. Cannonier |
|
1 | 1:50 | Las Vegas, Nevada, United States | Performance of the Night. |
| Win | 13–2 | Frank Camacho | TKO (punches) | UFC on ESPN: Błachowicz vs. Rakić |
|
1 | 3:27 | Las Vegas, Nevada, United States | Performance of the Night. |
| Win | 12–2 | Kolton Englund | TKO (punches) | Dana White's Contender Series 45 |
|
1 | 2:10 | Las Vegas, Nevada, United States | |
| Win | 11–2 | Carlos Canada | Submission (guillotine choke) | UWC México 27 |
|
1 | 0:25 | Tijuana, Mexico | |
| Win | 10–2 | Daniel Vega | Submission (rear-naked choke) | RRR Promotions: El Combate 6 |
|
1 | 1:03 | Chihuahua City, Mexico | Won the RRR Featherweight Championship. |
| Loss | 9–2 | Carlos Calvo | Submission (kneebar) | Crixus MMA 01 |
|
1 | 1:23 | Tijuana, Mexico | Lightweight debut. |
| Win | 9–1 | Luis Cervantes | Submission (rear-naked choke) | Hardcore Fighter 4 |
|
1 | 0:53 | Cancún, Mexico | |
| Loss | 8–1 | Mahatma García | Submission (heel hook) | Hardcore Fighter 3 |
|
1 | 0:59 | Cancún, Mexico | |
| Win | 8–0 | Adonilton Matos | Submission (rear-naked choke) | Beat Down MMA 3 |
|
1 | 2:21 | Mexico City, Mexico | Won the BDMMA Featherweight Grand Prix and the BDMMA Featherweight Championship. |
| Win | 7–0 | Enrique González | Decision (split) | 3 | 5:00 | BDMMA Featherweight Grand Prix Semifinal. | |||
| Win | 6–0 | Julio Ramírez | Submission (shoulder choke) | Hardcore Fighter 1 |
|
1 | 1:15 | Cancún, Mexico | |
| Win | 5–0 | Orlando Macías | TKO (punches) | The Art of Fighting: In Search of Glory |
|
1 | 4:21 | Guadalajara, Mexico | |
| Win | 4–0 | Andrés Baca | KO (body kick) | Red Cage 5 |
|
1 | 0:12 | Chihuahua City, Mexico | |
| Win | 3–0 | Jesús Tejeda | TKO (retirement) | Red Cage 1 |
|
1 | 2:07 | Chihuahua City, Mexico | Catchweight (141 lb) bout. |
| Win | 2–0 | Raúl Armas | Submission | World Best Gladiators 8 |
|
1 | 0:50 | Chihuahua City, Mexico | Catchweight (139 lb) bout. |
| Win | 1–0 | Ever Alvarado | TKO (punches) | World Best Gladiators 2 |
|
1 | N/A | Chihuahua City, Mexico | Featherweight debut. |
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Professional MMA record for Manuel "Loco" TorresdagaSherdog
- Manuel Torres.UFC
Zantuka
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Manuel Torres - Official UFC Profile". UFC.com.
- ↑ "Manuel "Loco" Torres defeats Ever Alvarado". Tapology. 2014-05-24. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ "Mahatma García defeats Manuel "Loco" Torres". Tapology. 2018-11-03. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ Staff (2021-10-26). "Dana White's Contender Series Season 5, Week 9 Results". Cageside Press. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ Dorff, Marcel (2022-02-01). "Grijpt Camacho laatsts strohalm tegen nieuwkomer Torres". Eurosport.nl. Retrieved 2024-12-15.
- ↑ Bitter, Shawn (2022-05-15). "UFC Vegas 54: Manuel Torres Stuns Frank Camacho in Debut". Cageside Press. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ Dan Hiergesell (2022-05-15). "UFC Vegas 54 bonuses: Manuel Torres leads $50K winners with debut knockout". mmamania.com. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ Arshad (2023-03-02). "Manuel Torres vs Trey Ogden Set for UFC San Antonio in March". www.itnwwe.com. Archived from the original on 2025-04-03. Retrieved 2025-04-03.
- ↑ "Manuel Torres medical issue scraps Trey Ogden fight at UFC on ESPN 43". MMA Junkie. 2023-03-24. Retrieved 2025-04-03.
- ↑ "Nikolas Motta enfrentará Manuel Torres no UFC Vegas 75". GV Esportes. Archived from the original on 2023-05-14. Retrieved 2023-05-13.
- ↑ Prieto, Celia (2023-06-18). "El 'loco' Manuel Torres consigue el KO más espectacular de la noche en UFC Vegas 75". 20minutos.es. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ Hiersegell, Dan (2023-06-17). "Highlights! Manuel Torres puts brutal stop to Nikolas Motta with insane elbow KO | UFC Vegas 75". MMA Mania. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ Dan Hiergesell (2023-06-18). "UFC Vegas 75 bonuses: Manuel Torres banks $50K for Knockout of the Year candidate". MMA Mania. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ García, Gustavo (2024-02-24). "Manuel 'El Loco' Torres vence a Chris Duncan en el primer asalto". AS México. Retrieved 2024-03-27.
- ↑ Hiergesell, Dan (2024-02-25). "Bonuses! Ortega, Torres Bank $50K For Memorable Submissions". MMAmania.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-27.
- ↑ Mike Bohn (2024-07-15). "Dana White says Noche UFC at Sphere will be 10 fights, cost already at $17 million". mmajunkie.usatoday.com. Retrieved 2024-07-15.
- ↑ McCorry, Patrick (2024-09-14). "UFC 306: Ignacio Bahamondes Crumbles Manuel Torres Inside The Sphere". cagesidepress.com. Retrieved 2024-09-14.
- ↑ Daniel Coronado (2025-02-12). "¡Madera presente! Confirman al chihuahuense Manuel "loco" Torres para UFC Ciudad de México". oem.com.mx. Retrieved 2025-02-12.
- ↑ Jay Anderson (2025-03-29). "UFC Mexico City: Manuel Torres Smashes Drew Dober, Calls for Bonus". cagesidepress.com. Retrieved 2025-03-29.
- ↑ Dan Hiergesell (2025-03-29). "Bonuses! Manuel Torres goes 'El Loco,' banks $50K for co-main event knockout - UFC Mexico City". mmamania.com. Retrieved 2025-03-29.