Manzanni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Manzanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Kalmar Manzanni jam`i ce, tilo (daya) kuma ana cewa Manzo, Manzanni dai yan sako ne daga Allah kai tsaye da ya turo zuwa ga mutane, domin ya shiryar da su akan tafarki mai kyau, don samun sakamakon shiga Aljanna ko wuta in suka ki yin aiki nagari Manzanni na karban bayani ne ta hanyar Wahayi daga Mala`ika jibril wanda shine malamin Annabawa da kuma Manzanni.[1][2][3][4][5][6][7][8]

Adadin Manzanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Sunayen Manzanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Akwai manya-manyan Manzanni guda biyar da ake cema Ulul-azmi sune kamar haka:-

Yanada matukar muhimmanci kasan cewar dukkan Manzanni Annabawa ne, amman Annabawa kuma ba Manzanni bane

Jerin zuwan Manzanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Diddigin bayanai na waje[gyara sashe | Gyara masomin]

Diddigin bayanai[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Dillon, Michael (1999). China's Muslim Hui Community. Curzon. p. 37. ISBN 978-0-7007-1026-3. 
  2. Denise Aigle The Mongol Empire between Myth and Reality: Studies in Anthropological History BRILL, 28 October 2014 Template:ISBN p. 110.
  3. A.C.S. Peacock Early Seljuq History: A New Interpretation Routledge 2013 Template:ISBN p. 123.
  4. The Encyclopedia of the Arab-Israeli Conflict: A Political, Social and Military History edited by Spencer C. Tucker, Priscilla Mary Roberts p. 917 [1]
  5. The Iraq Effect: The Middle East After the Iraq War By Frederic M. Wehrey p. 91 [2]
  6. Jonathan Brown The Canonization of al-Bukhārī and Muslim: The Formation and Function of the Sunnī Ḥadīth Canon Brill 2007 Template:ISBN p. 313
  7. Ahmed, Imad-ad-Dean. Signs in the heavens. 2. Amana Publications, 2006. p. 170. Print. Template:ISBN
  8. Nicolas Laos The Metaphysics of World Order: A Synthesis of Philosophy, Theology, and Politics Wipf and Stock Publishers 2015 Template:ISBN p. 177