Jump to content

Marchica, Maroko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marchica, Maroko
General information
Height above mean sea level (en) Fassara0 m
Yawan fili115 km²
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa35°12′N 2°48′W / 35.2°N 2.8°W / 35.2; -2.8
KasaMaroko
Hydrography (en) Fassara
Outflows (en) FassaraBahar Rum
Tafkin Marchica

Marchica, wanda kuma aka sani da Sebkha Bou Areg, [1] wani lago ne a arewacin Maroko, kusa da birnin Nador .

Marchica tana da matukar muhimmanci daga yanayin muhalli, tattalin arziki da na halitta, saboda tana kan iyaka da biranen Nador da Beni Ansar da ƙauyen Arkaman a lardin Nador a yankin Rif.[2] Tafkin Marchica yana da yanki na kilomita 120 (46 sq , zurfin mita 0.5 zuwa 7 (1 in zuwa 23 in), da kuma tsawon kilomita 24 (15 .

  1. "Sebkha Bou Areg | Ramsar Sites Information Service". 2018-04-18. Archived from the original on 2018-04-18. Retrieved 2024-04-25.
  2. "ASSESSMENT OF THE TROPHIC STATUS OF MARCHICA LAGOON (NE MOROCCO, MEDITERRANEAN) AFTER RESTORATION ACTIVITIES USING TROPHIC INDEX (TRIX): SEASONAL AND SPATIAL VARIATIONS".