Margaret Rwebyambu
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Uganda | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
National Resistance Movement (en) | ||

Margaret Ayebare Rwebyambu 'yar siyasa ce kuma 'yar majalisa. Ita ce mace 'yar majalisa a majalisar dokoki ta goma sha ɗaya mai wakiltar gundumar Mbarara a majalisar dokoki ta goma sha ɗaya ta ƙasar Uganda. [1] [2] [3] [4] [5] Ta kuma kasance mamba a kwamitin lafiya na majalisar. [1] [6]
Rayuwar zamantakewa da siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A yayin jana'izar marigayi Kaishanyu Miriel Mubezi Nalongo a ƙaramar hukumar Sheema ta Gabas Ayebare Margaret ta yi gardama kan iyaye su tallafa wa 'ya'yansu su samu ilimi. [3] Rwebyambu ta ba da gudummawar katifu 40 ga asibitoci biyar a cikin Mbarara. Waɗannan asibitocin sun haɗa da Bwizibwera Health Center IV, Rubaya Health Center II, Kagongi Health Center, Kashare Health Center da Rubindi Health Center III.[1][2][3][7][8][9]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda
- Clare Mugumya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 "CSOs, leaders ask gov't to prioritise domestic financing for health care systems". Monitor (in Turanci). 2023-07-20. Retrieved 2024-04-27.
- 1 2 "Local leaders, MPs clash over service delivery". Monitor (in Turanci). 2023-05-08. Retrieved 2024-04-27.
- 1 2 3 Staff Reporter (2023-12-02). "Educate your children, Mbarara District Woman MP charges parents". Western Uganda's Biggest News Website (in Turanci). Retrieved 2024-04-27. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":0" defined multiple times with different content. - ↑ "Museveni asks clergy to scale up poverty fight". Monitor (in Turanci). 2023-03-20. Retrieved 2024-04-30.
- ↑ "Kaziimba renews charge to save souls and bodies". Monitor (in Turanci). 2022-08-15. Retrieved 2024-04-30.
- ↑ "Pay rise fails to hook health workers to their workplaces". Monitor (in Turanci). 2023-10-17. Retrieved 2024-04-30.
- ↑ "Museveni asks clergy to scale up poverty fight". Monitor (in Turanci). 2023-03-20. Retrieved 2024-04-30.
- ↑ "Kaziimba renews charge to save souls and bodies". Monitor (in Turanci). 2022-08-15. Retrieved 2024-04-30.
- ↑ "Gavumeti yaaheereza emifariso amarwariro 5 ga mbarara". New Vision. 2024-03-22. Retrieved 2024-04-27.