Jump to content

Mark Oxley

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mark Oxley
Rayuwa
Cikakken suna Mark Thomas Oxley
Haihuwa Sheffield, 28 Satumba 1990 (35 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-20 association football team (en) Fassara-
  England national under-18 association football team (en) Fassara-
Rotherham United F.C. (en) Fassara2007-200800
Hull City A.F.C. (en) Fassara2008-201510
Walsall F.C. (en) Fassara2009-200900
Grimsby Town F.C. (en) Fassara2010-201010
Burton Albion F.C. (en) Fassara2012-201230
Oldham Athletic A.F.C. (en) Fassara2013-2014360
Hibernian F.C. (en) Fassara2014-2015351
Hibernian F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Mark Thomas Oxley (an haife shi ranar 28 ga watan Satumba, 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda yake taka leda a matsayin Mai tsaron gida na kungiyar Harrogate Town ta Samfuri:English football updater .

Oxley ya fara sana'arsa tare da Rotherham United a shekarar 2007 amma ya koma Hull City shekara guda bayan haka. Yayinda yake tare da Hull,Oxley ya shafe lokaci akan aro tare da Walsall,Grimsby Town, Burton Albion, Oldham Athletic da Hibernian. Bayan an sake shi daga Hull City a shekarar 2015, ya sanya hannu kan Hibernian na dindindin. Oxley ta kasance ta Ingila ta kasa da shekaru 18 da Ingila ta kasa le shekaru 20.