Markos Sklivaniotis
Appearance
Markos Sklivaniotis (Girkanci) marubuci ne kuma mawaki.
An haife shi a Patras, Girka, shekara ta 1954. Ya yi karatun injiniyan sinadarai a Jami'ar Aristotelion ta Thessaloniki kuma bayan haka ya shiga bincike a Jami'an Leeds, Burtaniya, inda ya sami digiri na Ph.D. a shekarar 1982. Ya yi aiki na shekaru da yawa a Patras, A cikin Sashin Amfani da Ruwa na Municipal DEYAP, a halin yanzu ya yi ritaya.