Jump to content

Martha Jachi Umbulla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Martha Jachi Umbulla
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

29 Oktoba 2015 -
Election: 2015 Tanzanian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Dongobesh (en) Fassara, 10 Nuwamba, 1955
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Mutuwa Mumbai, 21 ga Janairu, 2021
Makwanci Dongobesh (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Party of the Revolution (en) Fassara

Martha Jachi Umbulla (10 Nuwamba 1955 - 20 Janairu 2021) 'yar siyasa ce ta jam'iyyar CCM ta ƙasar Tanzaniya. [1]

Umbulla ta kasance memba a Majalisar Dokoki ta ƙasa a matsayin memba na Chama Cha Mapinduzi daga shekarun 2005 zuwa 2021.

Umbulla ta mutu a asibitin HCG a Mumbai, Indiya a cikin watan Janairu 2021. [2]

  1. "Parliament of Tanzania". www.parliament.go.tz. Archived from the original on 2021-04-28. Retrieved 2021-03-30.
  2. "Mbunge CCM afariki dunia". Mwananchi (in Harshen Suwahili). 2021-01-21. Retrieved 2022-03-21.