Jump to content

Mary Begumisa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mary Begumisa
Member of Parliament of Uganda (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Uganda, 1976 (49/50 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa National Resistance Movement (en) Fassara

Mary Begumisa (an haife ta a shekara ta 1976) 'yar siyasa ce 'yar ƙasar Uganda kuma mace 'yar majalisa. Ofishin da ta samu bayan an zaɓe ta a matsayin wakiliyar mata a gundumar Sembabule a babban zaɓen Uganda na shekarar 2021 a watan Janairu.[1]

Ita mamba ce a jam'iyyar siyasa ta National Resistance Movement mai mulki. [2] [3] [4] [5]


Mary Begumisa ta yi karatun firamare (PLE) a makarantar firamare ta Lwebitakuli, sannan ta kammala shaidar karatun ta na Uganda (UCE) a makarantar sakandaren Bukulula da ke Masaka. [6] makaranta inda daga baya ta kammala matakin gaba da sakandare wanda ake kira Uganda Advanced Certification of Education (UACE). Begumisa ta kammala karatun digiri a Jami'ar Makerere tare da digiri na farko a Kimiyyar zamantakewa. [7] [8] [9] [10]

A shekara ta 2000 ne aikin Mary ta fara yin tasiri, bayan naɗa ta a matsayin shugabar ƙaramar hukuma a gundumar Rakai.[11] Bayan ta kammala karatu a jami'ar Makerere a shekarar 2003, ta yi murabus kuma ta zaɓi shiga harkar yawon shakatawa da yawon buɗe ido tare da mijinta Wilbur Begumisa daga baya suka kafa Gorilla Trek Africa Adventure Safaris[12] [13] [14]

  • Dan majalisa.
  • Majalisar Uganda .
  • Gundumar Sembabule
  • National Resistance Movement
  • Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda
  1. Post, Entebbe (28 July 2020). "Mary Begumisa; Daring Hanifa Kawooya to Serve Sembabule". Entebbe Post (in Turanci). Archived from the original on 17 August 2021. Retrieved 13 March 2021.
  2. "PARLIAMENT: 24 ministers, 3 NRM bigwigs kicked out". www.independent.co.ug. 17 January 2021. Retrieved 13 March 2021.
  3. Reporter, Pearl Times (30 September 2020). "Mary Begumisa is NRM Sembabule Woman Parliamentary Flag Bearer". The Pearl Times (in Turanci). Archived from the original on 17 August 2021. Retrieved 13 March 2021.
  4. "Why NUP candidate pulled out of Sembabule District Woman MP race". Daily Monitor (in Turanci). Retrieved 13 March 2021.
  5. "Gorilla Trek Africa Staff List | Rwanda Gorilla Tour" (in Turanci). 14 December 2015. Retrieved 13 March 2021.
  6. Reporter, Pearl Times (30 September 2020). "Mary Begumisa is NRM Sembabule Woman Parliamentary Flag Bearer". The Pearl Times (in Turanci). Archived from the original on 17 August 2021. Retrieved 13 March 2021.
  7. Reporter, Pearl Times (30 September 2020). "Mary Begumisa is NRM Sembabule Woman Parliamentary Flag Bearer". The Pearl Times (in Turanci). Archived from the original on 17 August 2021. Retrieved 13 March 2021.
  8. "Why NUP candidate pulled out of Sembabule District Woman MP race". Daily Monitor (in Turanci). Retrieved 13 March 2021.
  9. "Gorilla Trek Africa Staff List | Rwanda Gorilla Tour" (in Turanci). 14 December 2015. Retrieved 13 March 2021.
  10. Post, Entebbe (28 July 2020). "Mary Begumisa; Daring Hanifa Kawooya to Serve Sembabule". Entebbe Post (in Turanci). Archived from the original on 17 August 2021. Retrieved 13 March 2021.
  11. Post, Entebbe (28 July 2020). "Mary Begumisa; Daring Hanifa Kawooya to Serve Sembabule". Entebbe Post (in Turanci). Archived from the original on 17 August 2021. Retrieved 13 March 2021.
  12. Reporter, Pearl Times (30 September 2020). "Mary Begumisa is NRM Sembabule Woman Parliamentary Flag Bearer". The Pearl Times (in Turanci). Archived from the original on 17 August 2021. Retrieved 13 March 2021.
  13. "Why NUP candidate pulled out of Sembabule District Woman MP race". Daily Monitor (in Turanci). Retrieved 13 March 2021.
  14. "Gorilla Trek Africa Staff List | Rwanda Gorilla Tour" (in Turanci). 14 December 2015. Retrieved 13 March 2021.