Mary Masanja
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 18 ga Faburairu, 1975 (50 shekaru) |
| ƙasa | Tanzaniya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa |
Party of the Revolution (en) |
Mary Francis Masanja 'yar siyasar Tanzaniya[1] [2] [3] ce kuma mataimakiyar ministar albarkatun ƙasa da yawon buɗe ido kuma a halin yanzu tana aiki a matsayin 'yar majalisar wakilai ta Chama Cha Mapinduzi ta mata a kujeru na musamman tun a watan Nuwamba 2020.[1] [4] [5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Mary Francis Masanja Member of Parliament Profile". Archived from the original on 2024-12-11. Retrieved 2025-03-17.
- ↑ "Masanja's Government Cabinet Profile". Archived from the original on 2023-07-18. Retrieved 2025-03-17.
- ↑ "Mhe Mary Masanja aipongeza TAWA kwa kuendeleza utalii wa malikale".
- ↑ "Masanja's Government Cabinet Profile". Archived from the original on 2023-07-18. Retrieved 2025-03-17.
- ↑ "Mhe Mary Masanja aipongeza TAWA kwa kuendeleza utalii wa malikale".