Masallacin Nuur-ud-Din
Appearance
| Masallacin Nuur-ud-Din | |
|---|---|
|
| |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Jamus |
| Ƙasa | Hesse (en) |
| Regierungsbezirk (en) | Darmstadt Government Region (en) |
| Babban birni | Darmstadt (en) |
| Coordinates | 49°53′07″N 8°37′15″E / 49.8853°N 8.6208°E |
![]() | |
| History and use | |
| Opening | 2003 |
| Maximum capacity (en) | 550 |
| Karatun gine-gine | |
| Tsawo | 17 m |
| Offical website | |
|
| |

Masallacin Nuur-ud-Din (Turanci: Masallacin Hasken Addini) da ke Darmstadt a kasar Jamus yana karkashin jagorancin al'ummar Musulmin Ahmadiyya. An aza harsashin ginin ne a watan Mayun 2002 kuma a watan Agustan 2003 ne Halifan Almasihu na 5, Mirza Masroor Ahmad ya kaddamar da shi. An sanya wa masallacin sunan Halifan Masihu na 1 Hakeem Noor-ud-Din.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Musulunci a Jamus
- Jerin masallatai a Turai
- Masallatai 100
