Masallacin Panbari
Appearance
Masallacin Panbari, wanda aka fi sani da Masallacin Rangamati, masallaci ne na tarihi a arewa maso gabashin Indiya kuma an dauke shi masallaci mafi tsufa a jihar Assam ta kasar Indiya.[1][2] Masallacin yana kan babbar Hanyar Kasa ta 17, kusa da Panbari da Rangamati, kimanin kilomita 25 (16 gabas daga garin Dhubri. Wannan masallaci mai rufi uku na karni na 15 zuwa 16 ya gabatar da kyakkyawan misali na manyan nasarorin gine-gine na
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.