Jump to content

Masarautar Hausawa ta Amurka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

A tarihi, an san al'ummar Hausawa da kakkafa ƙungiyoyin da suke kira masarautu a ƙasashen duniya daban-daban inda sukan je domin aiki, karatu ko kasuwanci domin hada kai da taimakon juna.

Irin waɗannan masarautun dai ana samun su har a manyan ƙasashen yankin Turai da yankin Asiya da Gabas ta tsakiya ballantana ƙasashen yankin Afrika.[1]

  1. https://www.bbc.com/hausa/articles/cq6y6m50p7no