Masuada Karokhi
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1962 (63/64 shekaru) |
| ƙasa | Afghanistan |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa, peace activist (en) |
| Kyaututtuka | gani
|
Masuada Karokhi (Dari: مسعوده کروخی) 'yar gwagwarmayar zaman lafiya ce ta Afghanistan, mai ba da shawara kan haƙƙin mata, kuma mai karɓar lambar yabo ta N-Peace a shekarar 2013 . [1][2]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Karokhi ya kuma kasance memba na majalisar dokoki. Ta yi takara sau biyu don zama memba na Lower House na Herat, a cikin 2005 da 2010[3], Ta lashe a cikin 2010.[4]
A matsayinta na mai fafutukar kare hakkin mata tana karbar barazanar sau da yawa amma ba ta daina yin gwagwarmaya da ba da shawara ga kare hakkin mata musamman a Afghanistan ba. Lokacin da aka haramta ilimi ga Mata da 'yan mata a Afghanistan ta fara karatun kyauta ga mata da matalauta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "AFGHANISTAN: Afghan Woman Announced as a Winner of the 2013 N-Peace Awards". PeaceWomen (in Turanci). 3 February 2015. Retrieved 5 September 2020.
- ↑ "100 Asian peace champions gather to honor women heroes from conflict zones". UNDP in Asia and the Pacific (in Turanci). Archived from the original on 17 October 2020. Retrieved 5 September 2020.
- ↑ "Masouda Karokhi declared 2013 N-Peace Award winner from Afghanistan". The Khaama Press News Agency. 31 July 2013. Retrieved 5 September 2020.
- ↑ "Masuada Karokhi". N-PEACE. Archived from the original on June 20, 2018. Retrieved 5 September 2020.CS1 maint: unfit url (link)