Matthew Whichelow
Matthew Whichelow | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Islington (en) , 28 Satumba 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) |
Matthew Robert Whichelow (an haife shi a ranar 28 ga watan Satumbar shekara ta 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Montserratian wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gefe na Welwyn garden.
Ayyukansa
[gyara sashe | gyara masomin]Ayyukan kulob dinsa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Whichelow a islington, Landan. Ya fara buga gasar zakarun Turai a Watford a kan scunthorpe united a ranar 23 ga Oktoba 2010. kuma ya sake dawowa lokaci kwallonsu da Derby County a ranar 30 ga Oktoba 2010, inda ya zira kwallaye na farko a cikin minti goma.[1][2] Whichelow ya fito a Watford sau 17 a lokacin kakar 2010-11, wanda ya hada da kwallaye 2.
Bayan ya rasa yawancin wasan da Watford sukayi, Whichelow ya koma Exeter City a kan aro a ranar 16 ga Satumba 2011 na wata daya don samun lafiyar wasan. Whichelow ya zo ga Watford a rabi na biyu da tottenham hotspur a gasar cin kofin FA a ranar 27 ga watan Janairu. An ba da aron Whichelow ga kulob din League Two accrington stanley a kan rancen wata daya a watan Satumbar 2012. An ba da rancensa zuwa wata na biyu da na uku, inda ya yi jimlar zama wata 4. Ya koma kulob din manya na Watford a ranar 20 ga watan Disamba.
A ranar 4 ga watan Fabrairun shekara ta 2013, Watford ta tabbatar da cewa an saki Whichelow ta hanyar yarjejeiya da juna. Ya shafe 'yan watanni na karshe na horo na kakar 2012-13 tare da kungiyar Forest Green Rovers kuma a watan Yulin 2013 ya shafe lokaci a gwaji tare da Braintree Town . [3] Ya koma kungiyar Boreham Wood a watan Agustan shekara ta 2013.[4]
Ya fara buga masu wasa a ranar 17 ga watan Agusta 2013 a nasarar 2-0 a kan Tonbridge Angels . A ranar 16 ga Oktoba 2015, Whichelow ya koma Chelmsford City kan yarjejeniyar aro na watanni uku.[5] Whichelow ya zira kwallaye sau biyu a karon farko a Chelmsford City a cikin nasara 1-2 a Basingstoke Town.[6]
A ranar 7 ga watan Maris na shekara ta 2020, ya sanya hannu ga Kings Langley ., [7] yana fitowa sau ɗaya kafin ya sake shiga a kakar 2023-24 bayan wani lokaci daga wasa. Whichelow ya shiga Welwyn Garden City a kakar 2024-25.[8]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]monstrrat su n kira Whichelow a watan Oktoba na shekara ta 2019, [9] inda suka fara fafatawa da kungiyar domenica.
Kididdigar aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Club | Season | League | FA Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Watford | 2010–11 | Championship | 19 | 3 | 2 | 0 | 0 | 0 | — | 21 | 3 | |
2011–12 | Championship | 2 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | — | 3 | 0 | ||
Total | 21 | 3 | 3 | 0 | 0 | 0 | — | 24 | 3 | |||
Exeter City (loan) | 2011–12 | League One | 2 | 0 | — | — | 1 | 0 | 3 | 0 | ||
Wycombe Wanderers (loan) | 2011–12 | League One | 4 | 1 | — | — | — | 4 | 1 | |||
Accrington Stanley (loan) | 2012–13 | League Two | 4 | 0 | — | — | — | 4 | 0 | |||
Boreham Wood | 2013–14 | Conference South | 30 | 4 | 1 | 0 | — | 0 | 0 | 31 | 4 | |
2014–15 | Conference South | 37 | 8 | 1 | 0 | — | 3 | 0 | 41 | 8 | ||
2015–16 | National League | 9 | 1 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 9 | 1 | ||
Total | 76 | 13 | 2 | 0 | — | 3 | 0 | 81 | 13 | |||
Chelmsford City (loan) | 2015–16 | National League South | 12 | 4 | 0 | 0 | — | 1 | 0 | 13 | 4 | |
Oxford City (loan) | 2015–16 | National League South | 16 | 4 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 16 | 4 | |
Wealdstone | 2016–17 | National League South | 32 | 3 | 1 | 1 | — | 2 | 0 | 35 | 4 | |
2017–18 | 27 | 7 | 0 | 0 | — | 4 | 1 | 31 | 8 | |||
Total | 59 | 10 | 1 | 1 | 0 | 0 | 6 | 1 | 66 | 12 | ||
Hampton & Richmond Borough | 2018–19 | National League South | 19 | 3 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 19 | 3 | |
Kings Langley | 2019–20 | SFL Premier Division Central | 1 | 1 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 1 | 1 | |
Career total | 214 | 39 | 6 | 1 | 0 | 0 | 11 | 1 | 231 | 41 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Future's bright for young Watford ace Whichelow". London Evening Standard. 27 October 2010. Archived from the original on 30 October 2010. Retrieved 30 October 2010.
- ↑ "Derby v Watford". BBC Sport. 30 October 2010. Retrieved 30 October 2010.
- ↑ "Iron and Pompey in pre-season stalemate".
- ↑ "Wood picks up Whichelow". Non League Daily. 9 August 2013. Archived from the original on 22 October 2013.CS1 maint: unfit url (link)
- ↑ "Clarets Loan Whichelow". Chelmsford City F.C. 16 October 2015. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 16 October 2015.
- ↑ "Debut Delight For Whichelow". Chelmsford City F.C. 17 October 2015. Archived from the original on 24 February 2018. Retrieved 18 October 2015.
- ↑ https://www.betvictorsouthern.co.uk/Player-Display/87713/2019/2020 [dead link]
- ↑ "Welwyn Garden City make transfer statement by landing former Watford man". Welwyn Hatfield Times. 26 July 2024.
- ↑ "Las novedades de Santa Lucía y Montserrat para enfrentar a la Selecta". 10 October 2019.