Mawukili
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Zangon Kataf | |||
| Yawan mutane | ||||
| Addini | Kiristanci | |||
Mawukili (.: Ungwan Wakili), babban ƙauye ne a cikin Gundumar Zonzon, Yankin Karamar Hukumar Zangon Kataf, kudanci Jihar Kaduna a yankin Middle Belt na Najeriya .[1] Mawukili ita ce cibiyar Atyap Community Development Association (ACDA) a cikin al'ummar Atyap. Lambar gidan waya ta ƙauyen ita ce 802130. [2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kaduna: PDP running mate Ayuba condemns attack on Ungwan Wakili". blueprint.ng (in Turanci). 14 March 2023. Archived from the original on 2023-03-21. Retrieved 2025-09-05.
- ↑ "Zangon Kataf LGA Postal Code". ZIP Code (in Turanci). Retrieved 2025-08-29.
- ↑ "Zangon Kataf, Kaduna Postcode List - Page 13 - Nigeria Postcode". www.nigeriapostcode.com. Retrieved 2025-09-04.
