Jump to content

Maxette Grisoni-Pirbakas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maxette Grisoni-Pirbakas
president (en) Fassara

Oktoba 2022 -
Member of the European Parliament (en) Fassara

2 ga Yuli, 2019 -
District: France (en) Fassara
Election: 2019 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Gilberte, Maxette Pirbakas
Haihuwa Pointe-à-Pitre (mul) Fassara, 14 ga Afirilu, 1975 (51 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da farm operator (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa National Rally (en) Fassara
Q3419936 Fassara
pirbakas.fr

Maxette Grisoni-Pirbakas (  ; an haife ta a ranar 14 ga Afrilu 1975) 'yar siyasa ce ta Faransa daga Guadeloupe . An zaɓe ta a matsayin 'yar Majalisar Tarayyar Turai don National Rally (RN) a zaɓen 2019. Ta yi aiki a matsayin mai magana da yawun RN daga Maris 2019 zuwa Fabrairu 2022, lokacin da ta sauya sheka zuwa jam'iyyar Reconquête .

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ita ce shugabar Fédération nationale des syndicats d'exploitants agricoles a Guadeloupe. [1]

Ta yi aiki a Majalisar Tarayyar Turai a zaɓen National Rally (RN) tun daga shekarar 2019. [2] Ita ce 'yar takarar jam'iyyarta a zaɓen yankin Faransa na 2021 a Guadeloupe .

Ta sauya sheka zuwa jam'iyyar Reconquête a watan Fabrairun 2022, inda ta goyi bayan Éric Zemmour a zaben shugaban kasa . [1] An umarce ta da ta biya wani tsohon mataimakin majalisar dokoki sama da €160,000 a shekarar 2024. [2]

  1. "Maxette Grisoni-Pirbakas en 12ème position sur la liste pour les Européennes du Rassemblement National". la1ere.francetvinfo.fr (in Faransanci). 17 April 2019..
  2. Christophe Langlois (17 April 2019). "Maxette Grisoni Pirbakas sur la liste du Rassemblement National". rci.fm (in Faransanci). Archived from the original on 17 May 2019. Retrieved 21 May 2019..