Jump to content

Mayun Gambaga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mayun Gambaga
Asali
Lokacin bugawa 2011
Ƙasar asali Ghana
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Yaba Badoe
External links
witchesofgambaga.com

Mayun Gambaga wani fim ne na gaskiya da aka shirya shi a shekarar alif dubu biyu da goma sha daya 2011 na ƙasar Ghana wanda Yaba Badoe ya bada umarni kuma Amina Mama ta shirya.[1][2][3][4]

Labarin fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Ana zargin mata daga al’ummomi daban-daban da zama mayu daga iyalansu da kuma yadda suke yaƙin gwagwarmayoyi da jama'arsu da yankunan su a sansanin mayu.[5][6][7]

Tarihin kirkira

[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekara ta 2011, fim ɗin ya shiga Bikin Fina-Finai na Kasa da Kasa na Rio de Janeiro.[8] A cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha biyu 2012, an nuna shi a Bikin Fina-finan Mata na London.[9]

  1. "'The Witches of Gambaga': A documentary by Yaba Badoe – The African Women's Development Fund (AWDF)". awdf.org. Retrieved 2020-01-27.
  2. Akudinobi, Jude G. (2012-09-26). "The Witches of Gambaga (review)". African Studies Review (in Turanci). 55 (2): 195–196. doi:10.1353/arw.2012.0038. ISSN 1555-2462. S2CID 140919074.
  3. "Witches of Gambaga | Kanopy". www.kanopy.com. Retrieved 2020-01-27.
  4. Sokari Ekine, Sokari. "Review: The Witches of Gambaga" (PDF). Feminist Africa 16. Archived from the original (PDF) on 2023-09-03. Retrieved 2024-02-17.
  5. hazco.co.uk. "The Witches Of Gambaga". www.journeyman.tv (in Turanci). Retrieved 2019-10-19.
  6. The Witches of Gambaga, retrieved 2019-10-19
  7. "VIDEO: The witches of Gambaga". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-10-19.
  8. "Veja a lista de filmes confirmados no Festival do Rio 2011". O Globo. October 31, 2011. Retrieved October 20, 2019.
  9. Bartholomew, Emma (November 15, 2012). "Grannies who take up kung-fu to avoid rape and witch camps: the London Feminist Film Festival in Hackney will deliver disturbing exposes". Hackney Gazette. Archived from the original on October 20, 2019. Retrieved October 20, 2019.