Jump to content

Mazaɓar tarayya ta Arochukwu/Ohafia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Arochukwu/Ohafia
Kudin tsarin Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Abiya

Arochukwu/Ohafia mazabar tarayya ce a jihar Abia, Najeriya. Ya shafi kananan hukumomin Arochukwu da Ohafia. Arochukwu/Ohafia Ibe Osonwa na Jam’iyyar Labour ta Najeriya ne ke wakilta.[1]

  1. Ikokwu, Ogbonnaya (2024-06-25). "Stakeholders laud Abia Rep's first year in office". Punch Newspapers. Retrieved 2024-11-08.