Mazaɓar tarayyar Umuahia North/Umuahia South/Ikwuano
Appearance
| Kudin tsarin Najeriya | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jihar Abiya |
Umuahia North/Umuahia South/Ikwuano ita ce mazabar tarayya a jihar Abia, Najeriya. Ya shafi kananan hukumomin Umuahia ta Arewa, Umuahia ta kudu da kuma Ikwuano a cikin jihar. Umuahia North/Umuahia South/Ikwuano ta samu wakilcin Obi Aguocha na Jam’iyyar Labour ta Najeriya.[1][2]