Mazabar tarayya ta Bende
Appearance
| Kudin tsarin Najeriya | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jihar Abiya |
Bende mazabar tarayya ce a jihar Abia, Najeriya. Ya shafi kananan hukumomin Bende. Bende ya samu wakilcin Benjamin Kalu na jam’iyyar All Progressives Congress of Nigeria.[1][2]