Meghalaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Meghalaya
মেঘালয়
Seal of Meghalaya.svg
Administration
Head of state Tathagata Roy (en) Fassara
Capital Shillong (en) Fassara
Official languages Turanci, Garo (en) Fassara da Khasi (en) Fassara
Geography
Meghalaya in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 22429 km²
Borders with Assam da Sylhet Division (en) Fassara
Demography
Population 3,211,000 imezdaɣ. (2014)
Density 143.16 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
meghalaya.gov.in
Taswirar yankunan jihar Meghalaya.

Meghalaya jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 22,429 da yawan jama’a 2,964,007 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Shillong ne. Tathagata Roy shi ne gwamnan jihar. Jihar Meghalaya tana da iyaka da jiha ɗaya (Assam a Arewa da Gabas), da ƙasa ɗaya (Bangladesh a Kudu da Yamma).