Ameknas
Appearance
(an turo daga Meknès)
|
مكناس (ar) ⵎⴽⵏⴰⵙ (tzm) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
| Region of Morocco (en) | Fès-Meknès (en) | ||||
| Prefecture of Morocco (en) | Meknès Prefecture (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 601,000 (2023) | ||||
| • Yawan mutane | 1,624.32 mazaunan/km² | ||||
| Home (en) | 126,319 (2014) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Imperial cities of Morocco (en) | ||||
| Yawan fili | 370 km² | ||||
| Altitude (en) | 535 m | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Gwamna |
Abdellah Bouanou (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 50000 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | communemeknes.ma | ||||

Ameknas (da Larabci: مكناس, da Faransanci: Meknès) birni ne, da ke a lardin Fas-Ameknas, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin Maroko daga shekara ta 1672 zuwa shekara ta 1727. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 1 043 265 a birnin Ameknas. An gina birnin Ameknas a karni na tara bayan haifuwan Annabi Isa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Coat of Arms
-
Ana iya hango Masallaci a karshen wani karamin titi a wannan hoto. Meknes
-
Birnin Meknes
-
Kayan tangaran a Ameknas
-
Ain tawjtat Meknes
-
Barage meknes
-
Hamria , Meknès
-
Downtown meknes
-
Wani a gabar kogin birnin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
