Mercedes-Maybach
|
| |
|
| |
| Bayanai | |
| Iri |
car brand (en) |
| Masana'anta |
automotive industry (en) |
| Ƙasa | Jamus |
| Aiki | |
| Kayayyaki |
luxury vehicle (en) |
| Mulki | |
| Hedkwata | Stuttgart |
| Tsari a hukumance |
Gesellschaft mit beschränkter Haftung (mul) |
| Mamallaki |
Mercedes-Benz Group (mul) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1909 |
| Wanda ya samar |
Wilhelm Maybach (mul) |
| Founded in |
Bietigheim-Bissingen (en) |
| Ta biyo baya |
Mercedes-Maybach (en) |
| Dissolved | 2013 |
| maybach.com | |
Mota ce ta alatu ta Jamusanci mallakar Mercedes-Benz AG. deKamfanin na asali an kafa shi ne a cikin 1909 ta hanyar Wilhelm Maybach da dansa Karl Maybach, da farko a matsayin reshe na Luftschiffbau Zeppelin GmbH, kuma an san shi da Luftfahrzeug-Motorenbau GmbH har zuwa 1999.[1]
A cikin 1960, Daimler-Benz ta sayi Maybach. Sunan ya dawo a matsayin alamar mota mai tsada a cikin shekara ta 2002, yana raba muhimman kayan aiki tare da motocin Mercedes-Benz. Bayan jinkirin tallace-tallace, Maybach ya daina zama alama mai zaman kanta a shekara ta 2013, kuma ya zama (a shekara ta 2015) wani nau'i na Mercedes-Benz, wanda Mercedes-Benz Group ke da shi. Ya zuwa 2021, Daimler yana samar da wani nau'i mai tsada na Mercedes-Benz S-Class, Mercedes-Benz EQS SUV da Mercedes-Benz GLS-Class a ƙarƙashin sunan Mercedes-Maybach.[2]