Michael Bosqui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Michael Bosqui
Rayuwa
Haihuwa Fos-sur-Mer (en) Fassara, 2 ga Faburairu, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Istres (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Michaël Bosqui (an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairu shekarar 1990 a Fos-sur-Mer) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritius haifaffen Faransa wanda ke taka leda a ƙungiyar Championnat National ta CA Bastia.[1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Babbar sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara aikinsa a cikin ƙungiyar birninsa Etoile Sportive Fosséenne a kakar wasa ta shekarar 2010-2011. [2]

A lokacin bazara na shekarar 2012, Bosqui ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Istres a Ligue 2. [3]

A cikin watan Fabrairu 2015, Bosqui ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta CA Bastia. [4]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Justin an kirasa don buga wa Mauritius wasa a shekarar 2016.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Michael Bosqui Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Joueur - Michaël Bosqui(Player - Michaër Bosqui); Footeo.com, (in French)
  3. Ficha Michaël Bosqui(File Michaël Bosqui); Soccerway.com, 13 May 2016 (in Spanish)
  4. https://www.ca-bastia.com/football/2015/02/michael-bosqui-au-cab/; CA Bastia, 2 February 2015 (in French)