Jump to content

Michael Dunlop (ɗan wasan ƙwallon ƙafa, an haife shi a shekara ta alif 1982)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Michael Dunlop (an haife shi a ranar 5 ga watan Nuwamba shekara ta alif 1982) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Scotland wanda shine manajan Gartcairn. Dunlop a baya ya buga wa Ayr United, Queen's Park, Dumbarton, Alloa Athletic, Brechin City, Stranraer, Albion Rovers, Stenhousemuir, Peterhead, Hurlford United da kuma Rossvale.