Michael Enyong
Appearance
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - ← Bassey Effiong Etim District: Uyo/Uruan/Nsit Atai/Ibesikpo Asutan
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Uyo/Uruan/Nsit Atai/Ibesikpo Asutan | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 1969 (55/56 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Jami'ar Uyo | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Michael Okon Enyong listen ⓘ (an haife shi a shekara ta 1969 a Uyo) ɗan siyasan Najeriya ne mai wakiltar Uyo, Uruan, Nsit Atai da Ibesikpo Asutan a majalisar dokokin Najeriya.[1][2][3] Kafin a zaɓe shi a matsayin shugaban hukumar yawon buɗe ido ta jihar Akwa Ibom.[4]
A shekarar 2015, an zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar dokokin Najeriya ƙarƙashin inuwar jam’iyyar People’s Democratic Party (Nigeria).[5]
A watan Fabrairun 2018, an zargi Enyong da hannu a wata badaƙala ta jima'i da kuma yi wa wani mai goyon baya ciki.[6][7] A cikin wani littafin da DailyPost ta wallafa ya musanta batun yin lalata da shi kuma ya yi ikirarin zarge-zargen ƙarya ce ta abokan hamayyar siyasa.[8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Assembly, Nigerian National. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nass.gov.ng (in Turanci). Retrieved 2018-02-27.
- ↑ "How vulture delivered letter asking monarch to quit throne in Akwa Ibom - Daily Post Nigeria". Daily Post Nigeria (in Turanci). 2017-10-23. Retrieved 2018-02-27.
- ↑ "LIST - New House of Reps Members for Nigeria's 8th National Assembly - Premium Times Nigeria". Premium Times Nigeria (in Turanci). 2015-05-02. Retrieved 2018-02-27.
- ↑ Assembly, Nigerian National. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nass.gov.ng (in Turanci). Retrieved 2018-02-27.
- ↑ "Hon. Okon Enyong Michael".
- ↑ "Sex scandal: Akwa Ibom lawmaker denies involvement, says opponents after him over 2019 - Daily Post Nigeria". Daily Post Nigeria (in Turanci). 2018-02-28. Retrieved 2018-03-02.
- ↑ "House of Reps. member representing Uyo accused of Infidelity ????". theliteraryfair.com (in Turanci). Archived from the original on 2018-03-02. Retrieved 2018-03-02.
- ↑ "House of Reps. member representing Uyo accused of Infidelity ????". theliteraryfair.com (in Turanci). Archived from the original on 2018-03-02. Retrieved 2018-03-02.