Michaella Rugwizangoga
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Sana'a | |
| Sana'a |
business executive (en) |
|
Mahalarcin
| |
Michaella Rugwizangoga injiniyar Rwanda ce mai gogewa a fannin tsare-tsare, sarrafa ayyuka da haɓaka samfura. A halin yanzu ita ce Shugabar Kamfanin Volkswagen Mobility Solutions Rwanda, wacce ta zama mace ta farko a Afirka Shugaba a cikin kungiyar. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Afrique / Automobile: Toute l'histoire de Michaella Rugwizangoga, 33 ans, PDG de Volkswagen Mobility Solution Rwanda". Afrique / Automobile. Retrieved 2021-12-10.