Jump to content

Milhojas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Milhojas
abinci

Milhojas ("dubu") wani nau'in kayan zaki ne na asalin Faransanci [1] wanda ake samu a yau a Spain da Latin Amurka. Sunan gida ne na mille-feuille a cikin ƙasashen da ke magana da Mutanen Espanya.[2]

An yi su ne da shimfiɗaɗɗun yaduddukan burodi mai laushi (puff pastry), sau da yawa a na cika su da meringue, wani lokaci kuma da crème pâtissière, kirim, dulce de leche, hadin madarar gwangwani da sukari da vanilla, ko farin cakulan. Wannan irin kayan zaki yana daga cikin abincin gargajiya na ƙasashen Spain, Argentina, Bolivia, Ecuador, Colombia, Costa Rica, Chile, El Salvador, Guatemala, Mexico, Peru, Portugal, Uruguay, da Venezuela.

 

  • Shafi dubu
  • Jerin kekuna
  1. "Milhojas, un repaso por los difusos orígenes de esta peculiar masa y a sus mejores exponentes patrios". Diario ABC (in Sifaniyanci). 2021-10-02. Retrieved 2023-11-14.
  2. My Sweet Mexico: Recipes for Authentic Pastries, Breads, Candies, Beverages, and Frozen Treats – Fany Gerson. pp. 384-387.