Mirriah (gari)
Appearance
Mirriah | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Zinder | |||
Sassan Nijar | Mirriah (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 80,126 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 410 m | |||
Sun raba iyaka da | ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Mirriah gari ne, da ke a yankin Zinder, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Mirriah. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 60 805 ne.