Mirwa Ahmed Lawan
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Mirwa Ahmed Lawan ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya zama kakakin majalisar dokokin jihar Yobe, mai wakiltar mazaɓar Nguru II. Ya kasance ɗan majalisar tun a shekarar 2003, inda aka zaɓe shi a karon farko a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP). Musa Lawan Majakura ne ya gaje shi a shekarar 2023. [1] [2] [3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nwaokolo, Sandra (2023-03-19). "BREAKING: 35 year-old Lawan Musa ends Yobe Speaker's 6th term ambition". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Usman, Shehu (2023-03-19). "Yobe speaker, Mirwa loses re-election bid to PDP". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Oluwafemi, Ayodele (2023-03-19). "Yobe speaker loses seat to 32-year-old -- after 20 years in state assembly". TheCable (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "35-year-old ends Yobe Speaker's 6th term ambition - Daily Trust". Daily Trust (in Turanci). 2023-03-19. Retrieved 2025-01-08.