Jump to content

Misau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Misau

Wuri
Map
 11°18′N 10°30′E / 11.3°N 10.5°E / 11.3; 10.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Bauchi
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Misau local government (en) Fassara
Gangar majalisa Misau legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Misau karamar hukuma ce a jihar Bauchi a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Misau. Hamman Mangan ne ya kafa ta wanda ya yi sarauta a matsayin sarki na tsawon shekaru 25 a wajajen shekara ta 1850 miladiyya.

Yana da yanki 1,226 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 750.[1]