Misirawa
Appearance
Misirawa | |
---|---|
yawan mutane | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | North Africans (en) , Middle Easterners (en) , inhabitant (en) da Mediterranean race (en) |
Suna a harshen gida | مصريين |
Yaren haihuwa | Larabci |
Addini | Mabiya Sunnah, Coptic Orthodox Church (en) da Coptic Catholic Church (en) |
Misirawa , Misrawa, Yan'Misra wannan Kalmomin sunaye ne ko lakabi da ake ba mutunen da suka fito daga kasar Misra. Saidai a kanyi amfani da sunaye kamar; Dan'Misra ga namiji mutum daya, Yar'Misra ga mace daya, Yan'Misra ga kowa idan suna da yawa sai acemasu misrawa,