Mohamed Adam Moalim
Appearance
| Mohamed Adam Moalim | |
|---|---|
| Sunan yanka | محمد آدم معلم علي |
| Dan kasan | Somalia |
| Matakin ilimi | Digiri na biyu |
| Office | Ministan Sadarwa da Fasaha (Somalia) |
Mohamed Adam Moalim Ali ɗan Somaliya ne, memba ne na Majalisar Tarayya ta Somalia kuma ministan Sadarwa da Fasaha na kasar Somaliya a yanzu.[1][2][3]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Mohamed Adam Moalim Ali ya anshi digiri na biyu na Jami'ar MAHSA a Gudanar da Kasuwanci . [4]
Matsayin Minista
[gyara sashe | gyara masomin]Mohamed Adam Moalim Ali ya yi aiki a matsayin ministoci a wasu ma'aikatu kamar Ministan Dabbobi, gandun daji da iyaka da Ministan Ayyukan Jama'a, sake gine-ginan da gidaje. A ranar 17 ga Afrilu, 2024, an nada shi a matsayin Ministan Sadarwa da Fasaha. [5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hon. Mohamed Adam Mo'alim Ali (Soomaali)". Baarlamaanka Federaalka Soomaliya | Golaha Shacabka BJFS (in Turanci). Retrieved 2025-07-14.
- ↑ "Bahrain News Agency". www.bna.bh. Archived from the original on 2018-09-13. Retrieved 2025-07-14.
- ↑ "H.E. MOHAMED ADAM MOALIM ALI OPENS THE IMPLEMENTATION MISSION FOR THE EA-RDIP PROJECT IN SOMALIA. – MOCT" (in Turanci). Retrieved 2025-07-14.
- ↑ "The Ministry – MOCT" (in Turanci). Retrieved 2025-07-14.
- ↑ "H.E. Mr. Mohamed Adam Moalim". AI for Good (in Turanci). Retrieved 2025-07-14.