Mohamed Adami
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Aljeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Larabci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Mohamed Adami ya kasance Ministan shari'a ne na Kasar Aljeriya a cikin gwamnatin Mokdad Sifi ta shekarar 1995.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hunter, Brian. (Ed.) (1995) The Statesman's Year-Book 1995-96. 132nd edition. London: Macmillan. p. 71. ISBN 0333620747