Mohamed Ali El Admi
Appearance
| Mohamed Ali El Admi | |
|---|---|
| Haihuwa |
Samfuri:Birth year and age[1] east of Smara[1] |
| Aiki | civil servant |
| Shahara akan | Founder and Military leader in the Polisario Front |
Mohamed Ali El Admi (Mohamed Ali El Admi (Larabci: محمد علي العظمي; an haife shi da suna Mohamed Ali Ould el Wali, wanda aka fi sani da sunan yaƙi Omar Hadrami) ɗan siyasar Sahrawi ne kuma tsohon babban jigo a ƙungiyar Polisario Front, wanda shi ne ya taimaka kafa ta.[2]
El Admi ya shiga Morocco a 1989 kuma ya zauna a Rabat . An zarge shi da keta haƙƙin ɗan adam da yawa ciki har da zargin Laifukan yaki, azabtar da Fursunonin yaki na Maroko da masu adawa da Sahrawi a sansanonin 'yan gudun hijira.[2]
A watan Janairun 2014, Mohammed VI ya nada shi a matsayin Wali (gwamnan) na yankin Guelmim-Es Semara.[3]
Matsayi a Maroko
[gyara sashe | gyara masomin]- Gwamnan Kelaat Sraghna 25 Janairu 1995 - 27 Satumba 1998
- Gwamnan Sidi Kacem 27 Satumba 1998 - 11 Janairu 2002
- Wali na Chaouia-Ouardigha 11 Janairu 2002 - 20 Janairu 2007[4]
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Javier Valenzuela (15 December 1989). "Omar Hadrami: "El futuro saharaui está en un Marruecos democrático". El Pais. Retrieved 28 January 2014.
- ↑ 2.0 2.1 Baba M. Sayed. "Western Sahara - Sahara Occidental Manœuvres de traîtres, sans foi ni loi". Arso.org. Retrieved 31 January 2014. Cite error: Invalid
<ref>tag; name "baba" defined multiple times with different content - ↑ Badr Soundouss (27 January 2014). "Mohamed VI a nommé un tortionnaire notoire au poste de wali de Guelmim-Smara". DemainOnline. Archived from the original on 31 January 2014. Retrieved 28 January 2014.
- ↑ MAP (24 January 2004). "Biographie de M. Mohamed Ali El Admi, nouveau Wali de la région Guelmim-Smara, Gouverneur de la province de Guelmim". menara.ma. Retrieved 28 January 2014.