Mohamed Ramadan (dan wasan ƙwallon ƙafa, an haife shi a shekara ta 1970)
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Imbaba (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||
Mohamed Ramadan ( Larabci محمد رمضان); an haife shi ne a ranar (11 ga watan Satumbar shekara ta 1970), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar . Ya kasance wanda ya fi zura ƙwallaye a gasar Premier ta kasar Masar a she kara ta (1990 – 1991) tare da ƙwallaye 14 yana wasa da Al-Ahly .
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Mohamed Ramadan memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar a gasar cin kofin ƙasashen Afrika a shekarar 1994 .[1]
Laƙabi da girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Wanda ya fi zura ƙwallaye a gasar Premier ta Masar (1990–91) da kwallaye 14.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Courtney, Barrie (2013-09-21). "International Matches 1994". RSSSF.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mohamed Ramadan – FIFA competition record
- Mohamed Ramadan at National-Football-Teams.com
- Mohamed Ramadan at FootballDatabase.eu