Jump to content

Mohamed Zaree

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed zaree
Haihuwa 13, watan ogustan,1980 ( shekaru 45)
Dan kasan Kasar Masar
Matakin ilimi Jami'ar Cairo
Aiki Mai Shari'a

 

Mohamed Zaree (an haife shi a ranar 13 ga watan Agustan shekarar 1980) ɗan gwagwarmayar ne na kare hakkin dan adam ne a Masar. Shi ne darektan kasar Masar na Cibiyar Nazarin ''Yancin ɗan adam ta Alkahira wato (CIHRS) [1] sanan kuma shugaban kungiyar kare 'yancin Dan Adam na Masar masu zaman kansu. [2] Ya yafito a me karbar lambar yabo ta Martin Ennals na shekarar 2017 don masu kare haƙƙin ɗan adam . [3] Wanda gwamnatin Masar ba ta ba shi izinin karɓar kyautarsa kuma a halin yanzu gwamnatin Masar ta hana shi barin ƙasar.[4][5]

Zaree ya halarci Jami'ar Alkahira, inda ya sami digirinsa na farko daga Faculty of Law a shekarar 2002 da kuma difloma na digiri a cikin Civil Society da Human Rights a shekarar 2004. [2] Ya shiga kungiyar CIHRS a watan Yulin shekarar 2011.[2] Yana da 'ya'ya mata biyu.[5]

  1. Aboulenein, Ahmed. "Activist dedicates rights award to 'tortured, imprisoned' Egyptians". Reuters. Retrieved 11 February 2018.
  2. 2.0 2.1 2.2 "Biography of Mohamed Zaree" (PDF). International Commission of Jurists. Retrieved 11 February 2018. Cite error: Invalid <ref> tag; name "ICJ" defined multiple times with different content
  3. "2017 Martin Ennals Award for Human Rights Defenders goes to Mohamed Zaree". Martin Ennals Award. Retrieved 11 February 2018.
  4. "Egyptian activist banned from collecting human rights award". Middle East Eye (in Turanci). Retrieved 2024-09-12.
  5. 5.0 5.1 Islam, Salma. "Meet the winner of the 'Nobel for human rights' that Egypt doesn't want you to know about". PRI. Retrieved 11 February 2018. Cite error: Invalid <ref> tag; name "PRI" defined multiple times with different content