Mohammad Afshin Ghadirzadeh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammad Afshin Ghadirzadeh
Rayuwa
Haihuwa Bukan (en) Fassara, 13 ga Yuli, 2002 (21 shekaru)
ƙasa Iran
Sana'a
Sana'a Internet celebrity (en) Fassara
Tsayi 65.24 cm

Afshin Kadirzadeh (an haife shi a ranar 22 ga Yuli, 2002) a Bukan, an kira shi mafi guntu mutum a duniya. Kuma ya aje tarihi a cikin kundin Guinness[1]

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Afshin Kadirzadeh[2], matashi dan shekara 20 daga Bokani, tsayinsa ya kai cm 65 , wanda ya kawo masa wasu gazawa.[3] Rashin ilimi da rashin yin wasu ayyuka na yau da kullun da suka shafi rayuwar karkara na daya daga cikin manyan matsalolinsa. Kamar takwarorinsa, wannan matashin yana son ya zauna a bayan makaranta da kuma wurin tattaunawa da malamai da karatu, amma a cewar mahaifinsa, bai je makaranta ba saboda matsalolin jiki da kuma ci gaba da jinya. Duk da Afshin yana da shekara 20 , ga shi kamar yara ‘yan shekara uku. Kuma wannan lamari ya janyo masa fuskantar matsaloli da dama a wannan mataki na rayuwarsa. Wannan dan karamin mutum ne mai budaddiyar hankali da kyawawan dabi’u, shi ya sa ya shahara a wajen mutanen kauyen, kowa ya rika kiransa da sunansa na biyu Muhammad.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.guinnessworldrecords.com/news/2022/12/20-year-old-iranian-confirmed-as-worlds-shortest-man-730170
  2. https://en.mehrnews.com/news/194986/Iran-s-Afshin-Ghaderzadeh-wins-Guinness-World-Records
  3. https://www.ndtv.com/offbeat/watch-irans-afshin-ghaderzadeh-is-crowned-the-worlds-shortest-man-3610680