Mohammad Irfan (ɗan siyasa)
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Bilari (en) ![]() | ||
ƙasa | Indiya | ||
Mutuwa |
Budaun (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Kedar Nath Girdharilal Khatri PG College Moradabad (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
Samajwadi Party (en) ![]() |
Mohammad Irfan (22 ga watan Agustan shekara ta 1951 - 10 ga watan Maris shekara ta 2016) ɗan siyasan Indiya ne kuma memba na Majalisar Dokoki na 16 a Uttar Pradesh ta Indiya. Ya wakilci mazabar Bilari ta Uttar Pradesh kuma ya kasance memba na Jam'iyyar Samajwadi.[1][2][3]
Rayuwa ta farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Mohammad Irfan a Bilari, Moradabad, Uttar Pradesh. Ya sami digiri na farko a fannin kimiyya da digiri na farko na shari'a daga Kwalejin Kedar Nath Girdharilal Khatri PG da Jami'ar M. J. P. Rohilkhand. Kafin a zaɓe shi a matsayin MLA, ya yi aiki a matsayin mai aikin gona da kuma mai ba da shawara.[1][4]
Harkokin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Irfan ya kasance MLA na wa'adi ɗaya. Ya wakilci Bilari (mazabar Majalisar) kuma ya kasance memba na Jam'iyyar Samajwadi.[1]
Matsayin da ya riƙe
[gyara sashe | gyara masomin]# | Daga | Zuwa | Matsayi | Bayani |
---|---|---|---|---|
01 | Maris 2012 | 10 Maris 2016 | memba, Majalisar Dokoki ta 16 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Member Profile" (PDF). Uttar Pradesh Legislative Assembly website. Archived from the original (PDF) on 4 March 2016. Retrieved 1 September 2015.
- ↑ "2012 Election Results" (PDF). Election Commission of India website. Retrieved 1 September 2015.
- ↑ "All MLAs from Assembly Constituency". Elections.in. Retrieved 1 September 2015.
- ↑ "Candidate profile". My Neta. Retrieved 1 September 2015.