Jump to content

Mohammed Abubakar (Dan siyasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Abubakar (Dan siyasa)
Rayuwa
Haihuwa 1986 (39/40 shekaru)
Sana'a

Mohammed Abubakar, dan siyasa daga jihar Kano a Najeriya, ya wakilci mazabar Tarauni a majalisar wakilai ta kasa a matsayin dan majalisar wakilai. An zabe shi a karkashin tutar jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) kuma ya yi aiki daga 2003 zuwa 2007.[1][2]

Rayuwa da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Mohammed Abubakar a watan Yuli 1986 a jihar Kano a Najeriya, kuma ya halarci kwalejin Rumfa da ke Kano. Ya yi aiki a matsayin dan majalisar dokokin Najeriya, mai wakiltar majalisar wakilai daga 2003 zuwa 2007.[2]

  1. "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2007-12-21. Retrieved 2025-01-05.
  2. 2.0 2.1 House of Representatives Member | Honourable Sani Mohammed". web.archive.org. 2007-10-20. Retrieved 2025-01-05