Mohammed Buba Marwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Mohammed Buba Marwa
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, Satumba 9, 1953 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mohammed Buba Marwa soja da ɗan siyasan Najeriya ne. An haife shi a shekara ta 1953.

Ya yi gwamnan (a lokacin mulkin soji karkashin shugaba Ibrahim Babangida da Sani Abacha) jihar Borno, da jihar Lagos[1] daga Agusta a shekarar 1996 zuwa Mayu a shekarar 1998 (bayan Olagunsoye Oyinlola - kafin Bola Tinubu).

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Tarihin rayuwarsa (Turanci).