Mohammed Garba Gololo
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - 1 Nuwamba, 2019 District: Gamawa
6 ga Yuni, 2015 - | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 1975 (49/50 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||||
Mohammed Garba Gololo ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar tarayya ta Gamawa a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1975, dan asalin jihar Bauchi ne. An fara zabe shi a majalisar wakilai a zaben 2015. An sake zabe shi a 2019 a karo na biyu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2]