Mohammed Kola Balogun
ga Yuni, 2019 - ga Yuni, 2023 ← Rilwan Akanbi - Abiodun Sharafadeen Alli → District: Oyo south | |||
| Rayuwa | |||
| Cikakken suna | Mohammed Kola Balogun | ||
| Haihuwa | 27 ga Yuli, 1956 (69 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
University of North Texas (mul) | ||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Mohammed Kola Balogun (an haife shi a ranar 27 ga Yulin shekarar 1956) [1] kuma ana kiransa da KMB ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya zama sanata mai wakiltar mazaɓar Oyo ta Kudu daga shekara ta 2019 zuwa 2023. [2] Ya kayar da gwamnan jihar Oyo Abiola Ajimobi na jam'iyyar APC a zaben majalisar dattawa na 2019 . [3]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin][4] An haifi Kola Balogun a gidan Ibrahim Ayinde Balogun da Awawu Adunni. [5] Yana auren Gbonju Kola-Balogun kuma suna da yara
Asalin ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Kola Balogun ya yi karatun firamare a makarantar firamare ta Ratibu Muslim, Oluyoro, Ibadan. Ya kuma yi karatun sakandare a St. Peters College, Abeokuta, Jihar Ogun. Ya yi digirinsa na jami'a a North Texas State University, Denton, Texas.[ana buƙatar hujja][ <span title="This claim needs references to reliable sources. (August 2021)">abubuwan da ake bukata</span> ]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Senator Kola Balogun @ 65years; Grace Progression of A Public Coach. By Adeniyi Rotimi Johnson". National Insight News (in Turanci). 2021-07-27. Retrieved 2022-03-17.
- ↑ "Nigeria In Dire Need Of Focused, Determined Leaders – Balogun". Independent Newspaper Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-03-16.
- ↑ "Kola Balogun Biography ⋆ (THE TRUE STORY) | Goodread Biography". 25 February 2019. Archived from the original on 17 April 2021. Retrieved 3 July 2025.
- ↑ Martins, Ameh (2019-11-08). "BALOGUN, Kola". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2022-03-17.
- ↑ Martins, Ameh (2019-11-08). "BALOGUN, Kola". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2022-03-17.