Mohammed Mohammed
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a |
Mohammed Mohammed ma'aikacin diflomasiyya ne kuma ma'aikacin gwamnati wanda Shugaba Tinubu Ahmed na Najeriya ya nada a matsayin Babban Darakta na Hukumar Leken Asiri ta kasa (NIA) a ranar 26 ga Agusta 2024.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Breaking: Tinubu Appoints Ambassador Mohammed as New DIA DG, Names Adeola Ajayi DG of DSS – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 26 August 2024.
- ↑ https://www.channelstv.com/2024/08/26/breaking-tinubu-appoints-new-dgs-for-nia-dss/
- ↑ [Ripples Nigeria Article](https://www.ripplesnigeria.com/president-tinubu-appoints-new-directors-general-for-nia-dss/)