Mohammed Muntari Dandutse
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - District: Fantua/Dandume
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 10 Nuwamba, 1966 (59 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
postgraduate certificate (en) | ||||
| Harsuna |
Turanci Hausa | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||||
Mohammed Muntari Dandutse (an haife shi 10 Nuwamban shekarar 1966) ɗan siyasan Najeriya ne wanda a halin yanzu yake zama Sanata mai wakiltar Katsina ta Kudu, wato ( Karadua) Sanata tun a shekarar 2023 . [1] [2] [3] [4]
Rayuwar farko da aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Dandutse, ɗan jihar Katsina, ya taɓa zama dan majalisar wakilai, mai wakiltar mazabar Funtua / Dandume ta jihar Katsina daga shekara ta 2015 zuwa 2023. Ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne. [5] [6] [7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ogalah, Dunamis (2022-05-29). "Senator Mandiya loses Katsina South APC ticket to Dandutse". dailypost.ng (in Turanci). Archived from the original on 2023-04-23. Retrieved 2025-01-07.
- ↑ Umar, Faruk (2022-05-29). "Yar'adua's brother gets APC Senate ticket". 21stcenturychronicle.com (in Turanci). Archived from the original on 2022-11-04. Retrieved 2025-01-07.
- ↑ "10th National Assembly Members - Mohammed Muntari Dandutse". orderpaper.ng. 2023. Archived from the original on 2024-11-27. Retrieved 2025-01-07.
- ↑ "2023 Katsina State Senatorial election results". eduweb.com.ng (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2024-07-23. Retrieved 2025-01-07.
- ↑ "2015 Katsina State House of Representatives election results". eduweb.com.ng (in Turanci). 2015. Archived from the original on 2024-09-14. Retrieved 2025-01-07.
- ↑ "Nigeria Decides 2023: APC wins all three Katsina senatorial seats". www.premiumtimesng.com. 2023-02-27. Archived from the original on 2023-06-04. Retrieved 2025-01-07.
- ↑ "Citizen Science Nigeria - Mohammed Muntari Dandutse". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 2023. Retrieved 2025-01-07.