Mohammed Omar Bio
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - District: Baruten/Kaiama | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 25 ga Yuni, 1964 (61 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Mohammed Omar Bio ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu yana aiki a matsayin mamba mai wakiltar Baruten/Kaiama tarayya a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 2 ga watan Yuni 1964, ya fito daga jihar Kwara. An fara zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai a zaben 2019, kuma ya sake zabe a 2023 a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.