Mohammed Saidu Bargaja
Appearance
4 ga Faburairu, 2020 -
11 ga Yuni, 2019 - 2 ga Augusta, 2019 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 1962 (63/64 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Mohammed Saidu Bargaja ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin memba wanda ke wakiltar Mazaɓar Isa/ Sabon Birni na Tarayya a Majalisar Wakilai. An haife shi a shekarar 1962, ya fito ne daga Jihar Sokoto. An zaɓe shi a Majalisar Dokoki a zaɓen 2019 a ƙarƙashin Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-08.