Mohana Bhogaraju

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mohana Bhogaraju
Mohana Bhigaraju.jpg
Background information
Origin Hyderabad, India
playback singer
Musical instrument (en) Fassara
  • Vocals
Years active 2013–present

Mohana Bhogaraju mawaƙiyar Indiya ce mai kiɗan taushi. Ta yi waƙoƙi na finafinan Telugu da Tamil. Wakar "Manohari" daga fim din Baahubali: ba wai kawai ta kwankwasa kofar karin samun dama gare ta ba ne kawai har ma ta sa ta lashe lambar yabo ta "Radio Mirchi –Mirchi Music Upcoming Female Vocalist a shekarar 2015" wadda aka ba ta a Telugu Cinema.

Kuruciya Da Karatu[gyara sashe | Gyara masomin]

Mohana ta kammala digirinta na farko a Bhojreddy Engineering College ta kuma yi karatun digiri na biyu MBA daga Jami'ar Osmania. Tun yarinta, Mohana koyaushe tana da sha'awar Waƙa kuma ta halarci gasanni da yawa da aka gudanar a makarantu da kuma a ɗakunan taro na ƙabilu daban-daban kamar Ravindra Bharati, Thyagaraja Ghana Sabha, da sauransu tun tana ƙarama. Ta fara waka tun tana 'yar shekara 6, mahaifiyarta ita ce mutum ta farko da ta fahimci hazakarta kuma koyaushe tana ba ta damar halartar gasar kade-kade da yawa da ake gudanarwa a wurare daban-daban.

Waƙoƙi[gyara sashe | Gyara masomin]

Shekara Take Harshe Daraktan kiɗa
2019 Sohne Sohne Harshen Punjabi Desi Routz
2021 Bullettu Bandi Telugu SK Baji

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]