Jump to content

Momee Gombe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Momee gombe)
Momee Gombe
Rayuwa
Haihuwa Jihar Gombe, 1999 (26/27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Hausa
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm13963686
Momi_Gombe
muryar momee

maimuna,r (An haife ta a ranar 11 ga watan Yulin, shekara ta alif ɗari tara da casa'in da tara(1999). wacce aka fi sani da Momee Gombe, 'yar wasan Kannywood ce.[1][2][3].

Rayuwa da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Momee_Gombe

An haifi Momee Gombe a ranar 11 ga watan Yulin, shekara ta alif dari Tara da casa'in da tara 1999, a garin Gombe, Gombe State Nigeria. Ta yi makarantar firamari da sakandari a Garin Gombe.[4][5].

Momee Gombe, kamar yadda aka fi kiranta da shi, ta girma da sha’awar yin fim. Sai dai kuma ta zama nakasasshe a harkar fim sakamakon aurenta kafin burinta ya cika. Bayan mutuwar aurenta sai ta koma masana’antar kai tsaye. Momee ta ambaci mai shirya fina -finan Kannywood Auwal Mu'azu ,a matsayin mutumin. da ya taimaka mata ta shiga Masana'antar Kannywood. Da farko an san ta da rawa, Tana taka rawa mai kayatarwa, masu kallo wanda ake uploading

a YouTube da sauran shafukan sada zumunta. Jarumar ta fito tare da fitattun mawakan Hausa da jarumin Fina -finan Adam A Zango wanda ta ambata a matsayin mai ba ta shawara a masana'antar Kannywood, sai mashahurin mawaƙi Hamisu Breaker, da mawaƙi kuma ɗan wasa Garzali Miko da sauran matasa mawaƙan Hausa a Arewacin Najeriya. Har Yanzu tana daya daga cikin jaruman kannywood[6][7].

Ta fito a fina -finai sama da guda 30, daga cikinsu akwai:

  • Kishin Mata
  • Asalin Kauna.
  • Sarki goma
  • Zainabu Abu
  • Alaqa series
  • Gidan sarauta

[tps://naijadrop.com/download-mome-gmbe-so-duniya-mp3-song-audio-video So Duniya (Song)] Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine

Momee tayi aure ta rabu da maigidanta.sannan tana da ɗiya ɗaya.[8][9][10].

  1. "Cikakken Tarihin Momee Gombe » Kundin tarihi". Kundin tarihi (in Turanci). 2021-03-28. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  2. "Takaitaccen Tarihin Jaruma Momee Gombe." Alummar Hausa (in Turanci). 2020-10-15. Retrieved 2021-09-07.
  3. . "Meet Momee Gombe Whose Marriage Ended In Less Than 30 Days". Sahara News Watch (in Turanci). 2020-09-13. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  4. "Jaruma Momee Gombe (Maimunah Abubakar)". Haskenews-All About Arewa. Retrieved 2021-09-07.
  5. "Meet Kannywood Actress Maimuna Abubakar Biography Career And Pictures". Sahara News Watch (in Turanci). 2020-06-26. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  6. "Upcoming Kannywood actress Maimuna Abubakar Biography, Career Pictures and more". Wothappen (in Turanci). 2020-10-23. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  7. Odogwu (2021-02-02). "Momee Gombe Biography, Age, Career, And Phone Number". NaijaDailys (in Turanci). Archived from the original on 2021-04-20. Retrieved 2021-09-07.
  8. "Momee Gombe Explains How Her Marriage Ended In 30 Days - Opera News". ng.opera.news. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  9. Askira, Aliyu (2020-10-16). "I didn't terminate my marriage because of Hamisu Breaker – Momee Gombe". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2021-09-07.
  10. "Momee Gombe Has Debunked Claims of Her Birthing Daughter, Explains Genesis of the Rumours - Opera News". ng.opera.news. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.

Life and career

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Momee Gombe a ranar 11 ga Yuli shekarar alif 1999, a Jihar Gombe, Najeriya. Ta yi makarantar firamare da sakandare a jihar Gombe. [1] [2] Jarumar ta fito tare da mawakin Hausa kuma jarumi Adam A Zango wanda ta bayyana a matsayin jagoranta a masana'antar Kannywood sai kuma mawaki Hamisu Breaker, [3] da mawaki kuma jarumi Garzali Miko da sauran matasan mawakan Hausa a Arewacin Najeriya . [4] [5]

Rayuwa da mafarin aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Momee Gombe a ranar 11 ga Yuli shekarar alif 1999, a Jihar Gombe, Najeriya. Ta yi makarantar firamare da sakandare a jihar Gombe. [6] [7] Jarumar ta fito tare da mawakin Hausa kuma jarumi Adam A Zango wanda ta bayyana a matsayin jagoranta a masana'antar Kannywood sai kuma mawaki Hamisu Breaker, [8] da mawaki kuma jarumi Garzali Miko da sauran matasan mawaka na Hausa a Arewacin Najeriya . [9] [10]

Rayuwar mutum

[gyara sashe | gyara masomin]

Momme Gombe ta auri wani sanannen mawaƙin Hausa Adam Fasaha a cikin shekarar 2021, amma auren ya ƙare a ƙasa da wata ɗaya, tare da mutane da yawa suna hasashen cewa saboda alaƙarta da Hamisu Breaker ne.[11][12]

  1. "Jaruma Momee Gombe (Maimunah Abubakar)". Haskenews-All About Arewa. Retrieved 2021-09-07.
  2. "Meet Kannywood Actress Maimuna Abubakar Biography Career And Pictures". Sahara News Watch (in Turanci). 2020-06-26. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  3. "An Zargi Mawaki Hamisu Breaker Da Yaudaro Matar Aure Zuwa Cikin Harkar Fim | Hutudole" (in Turanci). 2020-03-03. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  4. "Upcoming Kannywood actress Maimuna Abubakar Biography, Career Pictures and more". Wothappen (in Turanci). 2020-10-23. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  5. Odogwu (2021-02-02). "Momee Gombe Biography, Age, Career, And Phone Number". NaijaDailys (in Turanci). Archived from the original on 2021-04-20. Retrieved 2021-09-07.
  6. "Jaruma Momee Gombe (Maimunah Abubakar)". Haskenews-All About Arewa. Retrieved 2021-09-07.
  7. "Meet Kannywood Actress Maimuna Abubakar Biography Career And Pictures". Sahara News Watch (in Turanci). 2020-06-26. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  8. "An Zargi Mawaki Hamisu Breaker Da Yaudaro Matar Aure Zuwa Cikin Harkar Fim | Hutudole" (in Turanci). 2020-03-03. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  9. "Upcoming Kannywood actress Maimuna Abubakar Biography, Career Pictures and more". Wothappen (in Turanci). 2020-10-23. Archived from the original on 2021-09-07. Retrieved 2021-09-07.
  10. Odogwu (2021-02-02). "Momee Gombe Biography, Age, Career, And Phone Number". NaijaDailys (in Turanci). Archived from the original on 2021-04-20. Retrieved 2021-09-07.
  11. Askira, Aliyu (2020-10-16). "I didn't terminate my marriage because of Hamisu Breaker – Momee Gombe". Blueprint Newspapers (in Turanci). Retrieved 2022-07-28.
  12. Jalal, Aliyu (2022-03-31). "Kannywood: I'm Not In A Relationship With Hamisu Breaker — Momee Gombe". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2022-07-28. Retrieved 2022-07-28.