Monday Uko
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Monday Ebong Uko dan siyasar Najeriya ne kuma memba a jam'iyyar People's Democratic Party wanda ke aiki a matsayin kwamishinan matasa da wasanni a jihar Akwa Ibom.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ vanguard (2014-10-08). "Uyo stadium, gift to youth – Ebong". Vanguard News. Retrieved 2024-11-29.
- ↑ Inyang, Ifreke (2017-06-08). "Why fans will not be allowed to watch Nigeria vs South Africa in Uyo for free". Daily Post Nigeria. Retrieved 2024-11-29.
- ↑ Oyebola, Mike (2023-08-23). "Akwa United unveil Osho as new head coach". Daily Post Nigeria. Retrieved 2024-11-29